Health Care

Amfanin Gwaza Da Ganyenta A Jikin Dan Adam

Amfanin Makani Ga Mutun

Amfanin Gwaza Da Ganyenta

Masana kiwon lafiya sun bukaci jama’a da su yawaita cin ganyen gwaza. Yana dauke da sinadarai masu matukar amfani ga jikin dan Adam tare da bada kariya. Ana iya sarrafa ganyen gwaza kamar sauran abinci ta hanyar dafa shi ko miya da ganyen Masana kiwon lafiya sun bukaci jama’a da su yawaita cin ganyen gwaza. A cewarsu, yana dauke da sinadarai masu amfani ga jikin dan Adam. Bincike ya nuna cewa, ganyen gwaza na dauke da sinadarin kawar da cututtuka da suka hada da makanta, daji, hawan jini da sauransu. Ana iya sarrafa ganyen gwaza kamar sauran abinci ta hanyar dafa shi ko kuma miya da ganyen. A yankin arewacin Najeriya kuwa, ana dafa ganyen gwaza domin cin shi a haka, ko da manja ko man gyada ko kuma da miya.

Ga kadan daga cikin amfanin gwaza a jikin dan Adam.

Leave a Comment