Entertainment

Hotunan Auren Maryam Waziri (Laila)

Hotunan Auren Maryam Waziri (Laila)
Hotunan Auren Maryam Waziri
Maryam Waziri Tayi Aure

Da Gaske Ne Maryam Waziri (Laila) Tayi Aure

Maryam Waziri wadda akafi sani da laila a cikin sirin nan mai dogon zango wanda kamfanin shirya fina-finai na saira movies ke shiryawa tayi aure abinta ba tare da barin duniya ta sani ba.

Shugaban kungiyar shirya fina-finan ne wato Malan Aminu Saira ya fara yima jarumar murna a shafinshi na twitter in da yake mata fatan allah yasa alkhairi da kuma kewarta da sukayi.

Zaku iya karanta cikakken tarihin jarumar ta hanayar ziyarar shafin da muka kefe domin tarihin jarumar wato Maryam Waziri (Laila).

Hotunan Auren Maryam Waziri

Hotunan Auren Maryam Waziri
Hotunan Auren Maryam Waziri
Hotunan Auren Maryam Waziri
Hotunan Auren Maryam Waziri
 Hotunan Auren Maryam Waziri
Hotunan auren Maryam Waziri Laila

Leave a Comment