Health Care

Maganin Kurajen Fuska Ga Mata Da Maza

Maganin Kurajen Fuska

Maganin Kurajen Fuska

  • Ki samu ganyen bedi, sai ki hada shi da kurkur, sannan sai ki shafa a fuskar, se ki jira tsawon minti 15, sannan ki wanke da ruwan dumi.
  • Zaki a iya shafa markadadden dankalin Turawa a kan tabbunan dake a fuskar da kuma inda kurajen suke. Hakan na magance kurajen fuska, sannan ya hana su sake fitowa.
  • Ki daka tafarnuwa sai ki shafa a fuskar ki duka. Tafarnuwa tana da wari, amma tana gyara fuska, sannan ta magance tabon fuska.
  • Ki hada karas da tafarnuwa da zuma sai a shafa a fuska na tsawon minti 20 kafin a wanke.
  • Ki samu hodar ‘baking soda’, sai ki hada ta da ruwa, sannan ki shafa a fuska zuwa minti biu ko uku, daga nan ki wanke fuska da ruwan dumi.

Amfanin Man Kadanya A Jikin Dan Adam

Leave a Comment