Girke Girke

Yadda Ake Wainar Shinkafa Cikin Sauki

Yadda ake wainar shinkafa
  • Shinkafa fara ta tuwo
  • Yeast
  • Backing powder
  • Sugar
  • Kanwa ungurnu

Yadda Ake Wainar Shinkafa

Dafarko dai uwar gida zaki wanke shinkafar tuwanki tas kibayar amarkado miki bawai saita jiquba anawankewa akai markade

Idan an markado sai ki zuba yeast da powder kadan asa sugar sai arufe akai cikin rana,idan yatashi sai adakko azuba dafaffiyar shinkafa data dahu duk da dai wasu kafin amarkado suke zuba dafaffiyar amarkado da danyar wasu kuma sai anmarkado suke zubawa yadanganta da yadda mutum yake ra’ayi.

Sai azuba ruwan kanwa kadan ajuya sai a fara soyawa atanda idantayi ja sai akwashe.

Leave a Comment