Biography

Tarihin Ali Nuhu Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number

Cikakken Tarihin Ali Nuhu

Ali Nuhu tsohon da film din hausa ne kuma mai bada umarni a kamfanin shirya fina-finan hausa na Kannywood dama Nollywood. Ali Nuhu ya kasance a matsayin shugaban kungiyar ta Kannywood inda suke kiranshi da Sarki Ali Nuhu.

Ali Nuhu dai an haifeshi a 15 March, 1974 a cikin garin Maiduguri, Borno state. Ali Nuhu nada yaya guda ukku amma biyu daga cikinsu suma suna film wato Fatima Ali Nuhu da kuma Ahmad Ali Nuhu.

Matakin Karatun Ali Nuhu

Ali Nuhu ya kammala karatun primary dana secondary inda yasamu damar cigaba da karatun gaba da secondary school inda ya karanci geography a jami’ar jos a satifikat mai matakin degree.

Shekarun Ali Nuhu

Idan baku manta ba a sama munce anhaifi Ali Nuhu a 15 March, 1974. hakan na nuna mamu cewa yanzu a shekarar 2021 Ali Nuhu nada Shekara 47.

Fina-Finan Ali Nuhu

 • Sitanda
 • Carbin Kwai
 • Madubin Dubawa
 • Last Flight to Abuja
 • Blood and Henna
 • Confusion Na Wa
 • Wani Hanin
 • Matan Gida
 • Jinin Jikina
 • Nasibi
 • Ojukokoro
 • Mansoor
 • Banana Island Ghost
 • Diamond In The Sky
 • Dear Affy

Kyaututtukan Da Ali Nuhu Ya Lashe

Ali Nuhu ya lashe kyaututtuka da dama daga nan cikin gida Nigeria harma da wasu kasashe magwabta.

 • Best actor na arewa films awards 2005
 • Best upcoming actor na 3rd Africa movie academy awards 2007
 • Best actor na the future awards 2008
 • Best actor na Zulu african academy awards 2011
 • Best actor (Hausa) na best of Nollywood awards 2012
 • An bashi kyautar best supporting actor in 9th Africa movie academy awards 2013
 • Best actor na Nigerian entertainment awards 2013
 • Best actor na best of Nollywood 2013
 • Fuskar Kannywood na city people entertainment awards 2013
 • Best actor na Kannywood awards 2014
 • Best artist na leadership awards 2014
 • Best actor na city people entertainment awards 2014

Hotunan Ali Nuhu

Tarihin Ali Nuhu Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number
Tarihin Ali Nuhu Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number
Tarihin Ali Nuhu Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number
Tarihin Ali Nuhu Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number
Tarihin Ali Nuhu Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number

Leave a Comment