Cikakken Tarihin Lawan Ahmad
Lawan Ahmad fitaccen jarumin film ne kuma mai shiryawa na masana’antar Kannywood. Lawan Ahmad ya kasance a kungiyar FKD production wadda Ali Nuhu ke jagoranta.
Lawan Ahmad dai an haifeshi a 13 March, 1982 cikin garin Bakori dake Katsina state Nigeria.
Matakin Karatun Lawan Ahmad
Lawan Ahmad yayi makarantar Nadabo primary school dake Bakori sannan government secondary school bakori amm ya kammala karatunshi a government secondary school sharada Kano state. Lawan Ahmad ya cigaba da karatu a college of eduction Kano sannan Yusuf Maitama Sule University Kano.
Fina-Finan Lawan Ahmad
- Zuma
- Sharhi
- Bakace
- Kolo
- Taraliya
- Sansani
- Sai wata rana
- Wasila 2010
- Haske
- Kalamu Wahid
- Siradi
- Maya
- Muradin Kaina
- Ni da kai da shi
- Shanya
- Bani Ba ke
- Abun da Kayi
Kyaututtukan Da Lawan Ahmad Ya Lashe
Lawan Ahmad ya lashe kyaututtuka da dama dan gane da sana’arshi ta Kannywood
- Best sabon jarumi cikin film din Zuma daga MTN awards 2004
- Best supporting actor na MTN awards 2016
- Best popular actor na Katsina hero awards 2017
- An bashi best actor na afro hollywood awards London cikin film din Zan Rayu DaKe 2019