Biography

Tarihin Ummi Rahab Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number

Tarihin Ummi Rahab Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number

Tarihin Ummi Rahab

Ummi Rahab dai an haifeta a shekarar dubu biyu da hudu wato 2004 a cikin garin Kaduna dake Nigeria. Ummi Rahab nada shekara sha bakwai (17) yanzu a wannan shekara ta 2021. Ummi Rahab dai ta fara harkar film tun tana karamar yarinya wanda hakan yasa ta koma Kano da zama bayan ta idar da karatunta.

Shekarun Ummi Rahab

Kamar yadda muka rubuta a sama Ummi Rahab an haifeta a shekarar dubu biyu da hudu (2004) to yanzu shekarunta sunyi daidai da shekara sha bakwai (17).

Ummi Rahab Phone Number

Number wayar Ummi Rahab ta kasance a boye amma idan kana so kasamu number ta zaka iya tuntubarta ta hanyoyin sada zumunta kasar su instagram, twitter da sauransu, Domin nan ne kawai hanyar da zaka iya samun number wayarta.

Iyayen Ummi Rahab

Ummi Rahab dai ta kasance uwayenta ba hausawa bane kwanannan jarumi Ali Artwork yayi posting din wasu mutane inda yake cewa sune iyayen Ummi Rahab. Zaku iya kallon hotunan anan kasa.

Iyayen Ummi Rahab Kannywood
Iyayen Ummi Rahab Kannywood

Ummi Rahab Birthday

Ummi Rahab ta sakki sabbin hotuna na ranar birthday dinta jeka kasa domin ganin wa’annan sabbin hotunan.

Ummi Rahab Birthday Pictures

Hotunan Ummi Rahab

Tarihin Ummi Rahab Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number
Tarihin Ummi Rahab Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number
Tarihin Ummi Rahab Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number
Tarihin Ummi Rahab Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number
Tarihin Ummi Rahab Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number

Alhamdulillah nan Tarihin Ummi Rahab yazo karshe.
Tarihin Lawan Ahmad Izzar So Tare Da Shekaru, Hotuna Da Phone Number

Leave a Comment