Amfanin Kokumba Ga Maza
- Cin Kokomba da Gyada Na Qara Qarfin Mazakuta Sosai
- Markade Kokomba da Dabino Atace Asha Nasa a Dade Ana Fafatawa.
- Cin Kokomba Ita Kadai Na Qara Kaurin Mazakuta, Qara Ruwan MazaKuta, Qara Tsayin Mazakuta.
- Ana Hada Kokomba da Inibi amma (Inibi Seedless) Amarkada Asha Yana Qaramata Girma, Tsayi, Babban Kai, dadewa Anayi.
- Shafe Mazakuta da Kokomba Lokacin Fara Aiki Yana Qara Armashi da Nishadi.
- Cin Kokuba 1 Ayaba 1 Kafin Aje Ga Iyali da Awa 1 Yana Qara Ruwan Maniyi, Qara Mata Girma, Qara Tsayin Lokaci Anayi.
Amfanin Kokumba Ga Mata
- Amarkade Kokomba a Tace a Hada da Ruwan Kwakwa a Sha da Yamma Niima Zata Sauka Sosa.
- A Hada Ko Kokomba 2 da Fiya Avocado 1 Fiya Abare a cire Qwallon Fiya a Markada a Tace a Sha Maigida Zai Yaba Sosai.
- Cin Kokomba Guda a Wuni na Gyaran Nono (Breast) da Kugu (Hips) Idan Kin Dade Kina Ci.
- Shan Ruwan Kokonber da Zuma Zai Maida ke Kinfi Zuma.
- A Tace Ruwan Kokomba a Hada da Ruwan Kankana Asha Uhumm.
- Shan Ruwan Kokomba Ita Kadai na Gyara Nono da Qara Girman Su.
Related