Hausa Novels

Download Babban Yaro Hausa Novel Book 1 To 3

Babban Yaro Hausa Novel Sugar boy ! Sunan da naji ana kira kenan, nayi sauri na matsa gefe guda ina zare ido. nan take sautin kid’an da take tashi a gurin

Babban Yaro Hausa Novel Page 1

Sugar boy! Sugar boy!! Sugar boy!!!
sunan da naji ana kira kenan, nayi sauri na matsa gefe guda ina zare ido. nan take sautin kid’an da take tashi a gurin ya canza inda wak’ar shaharararn mawak’in nan bomb marley ta cika gurin, ihu! samari da ‘yan mata ya cika gurin. mik’a kai na ke domin inga wannan Sugar boy d’in da ‘yan mata suka rud’e da kiransa, can na hangoshi zaune anyi masa rumfa yana zaune kan wata had’addiyar kujera ta alfarma, farin mutum ne k’ak’karfa! Handsome kyakakyawa tamkar shi yayi kansa, yana sanye da wata d’amammiyar vest bak’a inda kasan wani d’an dambe saboda tsabar murd’ewa, wandon shi iya gwiwa 3quotar me aljuhuna gaba da baya, wuyanshi rakwacam! da tarin sark’ok’i sai shek’i suke, kunneshi wata barima ce ta gwal, sai walwali take hannusa kuwa tabkeken agogo ne me sark’a had’e da iyayen zubuna duka ya tsunsa, k’afarshi na kalla naga wani uban takalmi Wanda yazo masa gar gwiwa da wasu igiyoyi an zarge shi,da alama takalmi bana k’ananun k’wari ba ne. Hankalina bai k’ara tashi ba sai da na kalli kanshi naga yanda akayi masa kitso tamkar mace,jelar gashi ta sauka a kafad’arshi, gefen shi wani bak’in dog ne kwance shima anyi masa kwaliyya, sai shafa jikinsa yake. Nan take nafara Neman inda Mimi take,domin na tsorata mutuk’a hankali yayi gida, yanzu na fara da nasanin zuwa birthday din Alina. Wurga ido kawai nake ina Neman Mimi banganta ba.
Can na hango Mimi tana kutsawa cikin mutane dole sai taje gurin wannan saurayi da naji ana kiranshi da Sugar boy hankalina ya tashi na kalli agogon dake daure a hannuna 11:00 na dare,wata k’walla ce ta taru a idona tunowa da nayi da gida, domin nasan yanzu ‘yan gidanmu na can hankalin su a tashe musamman Umammu, a tsorace ! Na k’ara kallon gurin nan na ga Alina ta tafi da gudu tana ratsa mutane har ta Isa kusa dashi, wata wawar runguma suka yiwa junansu, gayu suka saki ihu!!! Ya damk’o gashin ta tare da bank’are mata k’irji, wani mayen kallo yake mata yana lashe leb’ensa na k’asa, a zafafe! Ya fara bata wani lafiyayan kisses tare da d’ora hannun sa guda kan breast d’inta da suka bullutsu sam rigarta me kamar net, saura kad’an su futo waje, ya fara marzawa yana tsotsar bakinta tamkar Wanda ya samu sweet.
Saurin d’auke kaina nayi ina mugun mamakin Alina dama ba tun yau ba ‘yan class d’imu suke kiranta da ‘yar iska lallai yau na k’ara tabbatar wa.
Cike da b’acin rai na k’ara kallon gurin da suke, nan naga ya mik’e da ita a kafad’ar shi sun nufi wani d’aki. Kafin in San abinyi naji wata murya na fad’in.” Umarni daga Sugar boy ya hana kowa futa daga gurin nan sai bayan sun futo, domin ya shiga hutawa, sai bayan ya futo Alina ta yanka cake sannan kowa zai tafi gida.” Hawaye ne ya fara zubo min, na zura hannuna cikin handbag da sauri na ciro waya ta domin in kira Mimi, kawai naga gurin yayi dud’um!! duk an kashe hasken gurin babu me ganin d’an uwansa. Nayi sauri na kunna hasken wayata ina neman Mimi, ji nayi an tankwab’e min hannu wayar ta fad’i k’asa.

Babban Yaro Hausa Novel Page 2

A gigice! na sunkuya ina laluben wayata, da ta fad’i k’asa. Hankad’e ni akayi na fad’i a gurin kafin in yunk’ura in tashi an danne ni, tare da rufe min bakina! ihu! nake so nayi amma babu hali, nan take dubara ta fad’o min na saka gwiwa ta na daki! gaban sa, da sauri aka bude min baki, cikin k’arfin hali na ingije shi na tashi da sauri zan gudu, ya tad’o kaf’ata na fad’a kansa! Ihu!! na kurma ina kiran Mimi!!! “Kina ina ne wayyo Allah akawo min d’auki”.! Ihu! Nake kurmawa wanda nasan babu me jina gurin ya hargitse da hayaniya ga uban duhu dumd’um!! ” Wayyo akawo min d’auki! Zai cuce ni na shiga uku.”! Nak’ara maimata abunda na fad’a da farko. Ban fasa k’watar kaina ba.
Rigar jikina yaja ya keta ta tun daga farko har k’arshe abunka da duguwar Riga.
Ya yunk’ura da sauri ya yar dani k’asa ya hau ruwan cikina yana k’okarin had’a bakinsa da nawa.
Dabarar da nayi da farko ita na k’ara yi a karo na biyu, na shammace shi, na daki gabansa da gwiwa ta, ihu! Ya saki ya fad’i a gurin ragwajab! Da mugun gudu na tashi na rik’e rigata da ta rabe biyu dai k’irjinta na kare sosai da hannun guda d’aya hannun na damk’e da handbag d’ita da waya ta, cikin jama’a na fara kurd’awa gabana sai mugun bugawa yake neman hanya kurum nake ina futa daga wannan masifar.
Karo nake ci da mutane bana gane maza ne ko mata nidai kokarina kawai in futa.
Ina daf da futa haske ya gauraye gurin, bai dame ni ba tunda Allah ya kub’utar dani to ko Mimi ta same ni a gida.
Buga kaina nayi da wani abu jiki na rawa na d’ago kai ina kallon menene. Miyau bakina ne ya k’ame!! Lokacin da muka had’a ido dashi, nan take, na nemi sauran nutsuwa ta na rasa, jikina ya dinga tsuma! na kara damk’e rigata data Yage. K’okarin wucewa nake, ya jawo ni, da hannu guda na dawo gabansa na tsaya.
Gefensa ya kalla inda dog d’insa yake tsaye yana lasar baki, wani irin fito!! yayi, Dog d’in ya buga tsalle ya cafki rigata yana ja, ihu! na sanya, yana ja ina ja….. Ina Ihu!!! Gayu suka cika gurin suna yimin dariya, can gefe na hango Mimi tana kuka, na kalli Alina dake kusa dashi sai murmushi take, kamar bata sanniba……. Jan rigar nake Dog d’inshi yaja da k’arfin tsiya sai gata ta iddasa cirewa gaba d’aya.
Da sauri na tsugana domin in kare k’irjina….. Wani katutun bakin ciki yana zo ya tokare min a mak’ogwaro nan take na mi hawaye na rasa tsabar.

Download Babban Yaro Hausa Novel Book 1
Download Babban Yaro Hausa Novel Book 3

Download Kishi Ko Hauka Hausa Novel Complete

Leave a Comment