Mr Arrogant Hausa Novel Page 1 and 2
Babban gidane wanda yake ‘dauke da sassa guda uku gida ne mekyan gaske in ka kalli tsarin gidan ba zakayi zaton cewa a Nigeria yakeba saboda yanayin ginin dakuma tsaruwansa kowa se har’kokin gabansa yake idan ka kalli yanayin tsarin gidan zakayi zaton gidan sarautane saboda yanda suke gabatar da hidindi munsu tamkar yanda ake gudanarwa Agidan sarauta masha Allah komai na gidan yaji dan inkashiga baza kaso kafitoba saboda kyau dakuma tsaruwan sa.
“wani part dayafi kowanne ‘daukan hankali dakuma tsaruwa acikin sashen na nufa domin ‘dauko muku rahoto dan ganin tsaruwan wajen” yasalam saura kadan in sume saboda ganin kyau da tsaruwan wajen Ashe bakomai nagani awajeba wani irin gini ne me matu’kar ‘daukan hankali wanda bakasafai ake samun irin su anan ‘kasar ha’ki’ka Wanda sukayi wannan ginin ba’kananun masu zane bane dan sun ‘kware akan aikinsu komai na more rayuwa akwai shi aciki kama daga swimming pool wajen basket ball wajen wasanni tsayawa in lissafo muku ken gidan ‘bata lokacine.
Parlor na kutsa kaina domin in ‘dauko muku rahotanni my fans”Wani sanyeyyen ‘kam shine yadaki hancini tare da sanyin air conditions ya ilahi lalle wannan gida yakamata mukirasa da aljanar duniya saboda tsaruwan sa domin naira tayi kuka anzuba dukiya tamkar ba’asan darajarsa ba” Babban mutum ne Wanda a’kalla shekarunsa zasukai 60 ko 55 sede baza kafahimci hakan ba saboda yanda hutu dakuma Naira suka zauna a hunnunsa sede baki ne yanada ‘kiran girma sannan yanada tsawo dakuma jajayen ido dakuma gashin baki me yawa.magana suke da mutumin daya sunkuyar da kansa da alama yaron gidansa ne saboda yanda yake amsa masa magana cikin ladabi dakuma biyayya”karkadamu yalla’bai insha Allah baza asamu matsalaba ta ‘kofan baya zamu shigo da kayayya kin kamar yanda mukayi wancan karon kayadda dani yalla’bai inkuma aka samu matsala kamar yanda kake zato tona yadda kayanke duk hukuncin dayai maka akaina (ikon Allah me ya ha’da wannan kamilin mutum in dakuma wannan me fuskar ‘yan ta addan banida me bani amsa dole inyi gaba)”inde kukayaddda aka samu matsala wlh baushe sena…….Rungumar da akayi masa tabaya ne yasa shi kasa ‘karasa maganar dayayi niyya saboda yasan wacce ta rungumesa, hannu yasa yajanyota tagabansa yana sakar mata murmushi,hannu yaima mutumin alaman yatafi, dakallo tabi bayan mutumin tana tunanin meya kawosa wajen uncle din ta.
Kallonta yayi yace my princesses kebaki girma ko baki tatura masa cike da shagwaba tace uncle aini bazan ta’ba girma awajenka ba ko? dariya yayi yalakace mata hanci,Kinyi gsky my princesses kuma ina alfahari dake, ‘dagata sama yayi yana juyi da ita dan yasan abinda takeso kenan. aikuwa se tafara ‘kyalkyala dariya take cike da farin ciki yanda uncle dinta ke sonta fiye da komai arayuwarsa, sau’keta yayi yaja hannunta zuwa kan ‘daya daga cikin manya-manyan kujerun dake cikin parlour.Se a sannan nalura dakalan dressing din dake jikinta wando ne 3quater pink color sekuma singled (shimi)fari ta tufke gashin kanta da pink din ribont sosai shigan yaimata kyau saboda yanayin tsarin halittar ta tanada manya manyan boobs Wanda ake kira da megindin tasa Wanda basu zubewa tanada dara-daran idanuwa da dogon hanci dakuma ‘karamin baki cikin ta ashafe yake kamar batacin abinci fara ce anma ba irin Sol ‘dinnanba sannan tanada tsawo dede misali,inkaga yanayin ta tafi kama da ‘yar Pakistan baza kayi zaton ‘yar Nigeria bace saboda ha’duwanta dakuma yanayin tsarin halittar ta.
Kanta yake shafawa, yace my princesses bana hanaki irin wannan dressing dinba ya fa’da yana murmushi masu cike da ma’anoni masu yawan gaske” baki ta tura cike da shagwa’ba kana ta ‘kwace kanta daga ri’kon dayai mata tana sake turo mai baki ita adole ya’bata mata rai akan yace tadena sa kaya,plss uncle anma de kasan nafi son irin wannan dressing dinko ta’fada hawayen sangarta na zubowa daga kyawawan idanunta dan ba’abin da ta tsana irin fa’da _(baki nasaki ina kallonta ikon Allah daga magana se hawaye lalle wannan akwai sangartacciyya)_
“Cike da damuwa yake fadin sorry my princeses nifa ba fa’da nayi mikiba kawai shawara nake baki, rarrashinta yashiga yi da ‘kyar yasamu tadena hawayen tana turo baki”Dede nan aunty fadeela da zayya suka shigo dagudu zayya taje ta rungumeta tace I miss you sweet sis yau ‘daya anma nayi missing naki tamkar shekara nakeji wlh ta’karashe maganan tana sake rungumeta.Dariya tayi itama ta rungumeta tanajin ‘kaunar ‘yar uwarta naratsata tanaji bata da tamkarta duk duniya, tashi tayi taje tarungume aunty fadeela tace nayi missing naki my aunty dariya tayi tace nima haka princesses munyi missing naki sosai”dariya tayi tace nasan duk Inda kuke ina cikin zuciyar ku kamar yanda kuke anawa dariya sukayi suduka ukun suna jin ‘kaunar junansu acikin ransu.
Dede nan mubin yashigo falon cikin wani ‘dan iskan shiga dakaga yanayin shigarsa kasan bashi da cikekken tarbiya idon sa akan JAHIDA dake danne-danne waye wacce da’alama ma bata masan da shigowar saba.Wani shu’umin kallo yake binta dashi dan shiganta ba’karamin burgeshi yayi ba, ‘dago kanta tayi taga yakafeta da mayun idanunsa”tsaki tayi ta tashi tanufi ‘dakinta dan ta tsani mubin gashi da shegen kallon tsiya”batare dayayiwa kowa magana ba yabi bayan ta aunty fadeela ce tace zonan mubin shiru yai kaman bejitaba yawuce kallon uncle Kabeer tayi kozeyi mai magana taga yakallo dakansa ya ha’de rai, shiru tayi tana tunanin halinsa.tana shiga ‘dakin nasaki baki ina kallon ‘dakin komai na ‘dakin white and pinch color ne gsky ‘dakin yatsaru Iya tsaruwa,jitayi an rungumeta ta baya yana sake mata huci awuya ‘daura hannunsa yayi akan boobs nata yana matsawa tare da lumshe ido,cikin ‘bacin rai ta turesa tayarfa masa mari wlh inkayi gangancin sake ta’bani senaci maka zarafi shasha-sha kawai ta karashe maganan tana huci,Fuskan yadafe yana yimata shu’umin kallo,kafita a dakin nan kafin in ‘bata maka rai wlh,Bece komai ba yasakai yafice aransa kuwa yana ayyana duk randa tashigo hannunsa zata gane kurenta,fitowa yayi afusace aunty fadeela da zayya suka bishi da kallon mamaki “tsaki tayi tawuce toilet dan ta watsa ruwa,tana sake jin tsanar mubin acikin ranta.
*****
Haya’ki ketashi acikin wani ‘karamin kaskon ahankali take bin hanyar ‘dakin tana la’bewa a jikin bangon ‘dakin, daka ganta kasan bata da gaskiya daga ganin yanayin san’dan data keyi jikin window ‘dakin ta la’be hayakin nashiga ta cikin window ahankali haya’kin ke zagaye cikin ‘dakin har ya mamaye cikin dakin baki ‘daya.Sannu ahankali yafara ‘bude idonsa yayinda tari yaturni ‘kesa, hannu yasa a’karkashin pillow cikin tashin hankali yana lalu’ben inherler sa cikin rashin sa’a yaturo sa ‘kasa inherler yafadi, murmushin mugunta tayi sannan ta ‘dauke kaskonta takoma ‘daki murna fal ranta.
Zaune yake a office dinsa anma gaba ‘daya hankalinsa yakoma gida haka kawai zuciyarsa ke tsinkewa bashiri ya mike yafito se Sara masa ake tayi hannu kawai ya’daga musu yashiga motarsa yaja burinsa kawai yazo gida yaduba halinda mahaifin sa ke ciki”
Gidan yashigo fuska amurtu’ke cikin kakinsa dayake sake futo masa da ainihin kyawunsa dakuma ‘kwarjininsa.
Made decin gidane me kyan gaske Wanda yake ‘dauke da part guda biyu,
direct sashensu yanufa yana jin tsinkewar zuciyarsa na ‘karuwa yanatura kofar sashen haya’ki yaturnukesa cikin tashin hankali yanufi ‘dakin da mahaifin nasa ke ciki yana zuwa yaga yafado ‘kasa daga kan gadon ‘dagosa yayi akideme yarungumesa yana shafa fuskarsa dasauri yatashi yaje yabude drawer dayake ajje inherler anma abin mamaki babu ko ‘daya aciki gashi numfashinsa se ‘daukewa yaketayi” tana tsaye ajikin window tana dariya ‘keta dakuma farin cikin burinta yacika bayan ta taji andafa aki’dime tajuya danganin kowaye……!!
Mr Arrogant Hausa Novel Page 3 and 4
Daure da towel tafito Wanda tsawonsa be wuce cinyartaba sekuma ‘karami datake tsane ruwan kanta dashi zama tayi akan kujeran dressing mirrow,handrayer ta’dauko tabushar da kanta sannan tashafa mayukan kai masu matu’kar ‘kamshi tare da perfume ‘din kai”lotion din ta tasha sannan tayi simple make-up kasancewar ta bameson yawan tarkacen makeup bane afuska masha Allah tayi kyau tamkar kasaceta ka gudu dan kyawunta.
“Wani Harf grown tasanya Wanda tsawonsa be wuce gwiwanta kalan neavy blue ne sosai ya’amshi jikinta tamkar dan ita akayi farin ribont tasanya ta tufke gashinta dashi sannan tadauki farin plat shoe tasanya wayar ta’dauka taita zuba selfie saida ta’dauka dayawa sannan ta’ajiye wayar tanajin feeling nataso mata saboda yanda weather garin yake kwantawa tayi bacci me da’di ya’dauketa kasancewar yau garin akwai ni’imantaccen iska irin wanda Amare ke bu’kata.😜Dan waidar yau tamasu aurece ba gaurayeba.
****
” Afirgice! tajuya dan ganin ko waye Addu’ar ta ‘daya Allah yasa bawanda take zato bane dan tasan inde wanda take zatone tokashinta yabushe”salma tagani nannauyan ajiyar zuciya ta sau’ke wanda kanagani kasan na tsantsan rashin gaskiya ne “mekikeyi anan inna? Shiru tayi bata amsataba ganin datayi batada niyyar amsawanne yasa tamatsa jikin window dan taga metake yiwa la’be,Ido tazare cike da firgici ihu ta ‘kwalla Wanda yajanyo hankalinsa anma be’dago kaiba dan halin da mahaifinsa yake ciki ya’daga masa hankaki matu’ka.
Dagudu tazagaya tashiga ‘dakin Yaya MD me yasamu Baffa ta’fada tana kuka kallonta yake shi kam yarasa abinda zeyi ganumfashin bawan Allah se ‘daukewa yake tayi” Ganin baze bata amsaba yasa tami’ke dasauri dan ta ‘dauko masa inheler jitayi ta taka abu tana dubawa taga inherler ‘dauko tayi tami’kasa kar’ba yayi yasanya masa abaki cikin ikon Allah ba’a’dau lokaci ba numfashinsa yafara dedeta.
Se a’sannan nutsuwarsa yafara dawowa jikinsa,kallon window yayi yaganta atsaye wani mugun kallo ya watsamata nan take jikinta yahau rawa,dan ba’karamin ‘kwarjini yaimataba.zagayowa tayi zata shigo ‘dakin” tsawa yadaka mata wlh inkika yarda kikashigo ‘dakin nan saina ‘bal’balla miki ‘kafafu ya fa’da yana me binta da mugun kallo,sum sum tako ma aranta kuwa bakalar tsinuwan dabata aika masa.
Kallonsa yamayar kan salma yace ki jirani” tallafawa mahaifinsa yayi ya’daga sa yamaida sa kan gadon yaja masa blanket yarufe sa. parlour yafito zaune yasa meta tanajiransa kallonta yayi fuska aha’de ba’alamun sassauci yace ya’akayi haya’ki yashiga ‘dakin Abbu bayan kunsan baison haya’ki?? Ganin yanda yamurtu’ke fuska yasa tanutsu wlh ya MD bansaniba nima zuwana kenan naga inna ajikin window shine nake tambayanta meke faruwa kafin matabani amsa shine naduba naganka da Baffa.
“girgiza kai yayi yana sake jin tsanar inna acikin ransa yasan inya rantse bazeyi kaffara ba ita tasanya wannan haya’kin,zaki Iya tafiya yace da salma mi’kewa tayi tatafi dan ita batafahimci komai ba,mi’kewa yayi daniyyar yaje ya ja mata kunne sekuma wayar sa tayi ‘kara yana dubawa yaga ogan sane ‘dauka yayi cike da girmamawa yagaishesa banji me nawayar ke cewa ba se amsan dayake basa Ok sir yanzu zanzo insha Allah yana kashe wayar yakoma ‘dakin mahaifin nasa addu’a yayi masa sannan yafita daga ‘dakin motarsa yashiga yafice daga gidan dan zuwa kiran ogan sa.
*****
Bacci take wanda dakagani kasan tanajin da’dinsa saboda mafarkin ba’karamin da’din sa takejiba,shafata yake yi tako ina burinsa yara bata darigar dake jikinta Sumba yake kai mata ko ina ajikinta yana shafa albarkatun ‘kirjinta” jin abin yayi yawane yasa tafara bu’de lumsassun idanunta Wanda sukecike da feeling dakuma bacci,’kara murza idanunta tayi dan ganin shin mafarkine kokuma zahiri tabbas ba mafarki bane gsky ne zabura tayi zata mi’ke yayi saurin fisgota ya ha’da ta dakirjinsa ‘ko’karin ‘kwacewa take anma yanuna mata ‘karfin ba’daya ba dan Iya ‘karfinsa ya matseta bakinsu yake ‘ko’karin ha’dawa cikin sa’a tasame tagan tsara masa cizo a’kirji sannan tadiro daga gadon tana haki aranta kuwa ayyah kalan rashin mutuncin dazata yimasa takeyi.
Bata ankaraba seganinsa tayi agabanta yana sake ‘ko’karin ri’kota cikin zafin nama takauce kafin ya ankara ta wankesa dawani wawan mari Wanda ya’dauke jinsa na wucen gadi…!!!
Download Rufaffiyar Zuciya Hausa Novel Complete