Hausa Novels

Download Namijin Gaske Hausa Novel Complete

Namijin Gaske Hausa Novel Complete


Adams ne zaune a tafkeken falon dayasha kayan alatu na zamani,kallo zakayiwa guy din kasan lalle kudi ya zauna daram,kai masha Allah kyakyawane ajin farko,da daya tilo ga shugaban kasa his excellency ahmad lawal,wanda mahaifiyar adams ta kasance shuwah,yayinda mahaifinsa ya kasance kannuri,shi kadai Allah ya basu ,yayi karatunsa a indonesia,inda ya karanci bussiness,bashida ra,ayin aure,but ra,ayinsa yanason mace shagwababbiya,yar lele,son rigima,da jan aji,da rashin son abin duniya,wanda takeson kwalya,mace mai tsiwa,da rashin kula da shishigewa mutum,ga iya girki duk inda ta gifta kamshi ke tashi ajikinta

Adams kyakyawane ajin farko,farine ba chanba,dogone mai faffadan kirji,baya dariya saidai yayi murmushi ,ga dogan hanci,bakinsa pink,dan karami ga daradaran ido,adams bayason raini,hadadden gayene wanda akamai lakabi da namijin gaske,yanada escort,mata sun mutu asansa,ko motarsa zakaga tambarin *NAMIJIN GASKE*
ADAMS YA DAUKARWA KANSA BA MACEN DA ZATA JUYASHI A DUNIYARNAN,YANA AMFANI DA KARFIN KUDI DA MULKI(but mudai marsal munce akwai)
Adams shalelen baba,yana kammala karatunsa abinda yazo ya tadda ya tayar mai da hankali mata uku aka daura masa aure dasu rana daya,ba dama ya musa dady.

DOWNLOAD NOW

Namijin Gaske Hausa Novel Complete