Health Care

Amfanin Ararrabi Ga Mata Da Maza

Amfanin Ararrabi Ga Mata Da Maza

Amfanin Ararrabi A Jikin Mutun

Amfanin Ararrabi: Ararrabi anti bacteria ne mai karfin gaske yana maganche saran machiji yadda ake amfani dashi wajen cizon maciji : shine zaa sami garin ararrabi cokali daya da garin namijin goro rabin cokali sai arika sha akai akai duk sanda maciji ya ciji mutum to insha Allahu dafin bazai shiga jikinsa ba.

Maganin Ciwon Hanta

Zaa sami rake amatse ruwan raken rabin kofi (half cup) sai azuba garin ararrabin cokali daya arika sha for good seven week insha Allahu zaa warke daga ciwon anta.

Maganin Kansa da Tayifot

Shikuma zaa sami garin ganyen gwanda cokali daya garin ararrabi cokali daya sai azuba a peak milk gwangwani daya arika sha har zuwa kwana ukku aje ayi test insha Allahu an warke.

Alamomi da Maganin Ciwon Sanyi Na Maza da Mata

Leave a Comment