Maganin Ciwon Hakori
- Man kanin fari(clove oil)
- Garin kaninfari (clove powder)
Yadda Ake Hada Maganin Ciwon Hakori
Idan hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi,to sai a samu man kanin fari a dankwalo da auduga a lika a wajen zuwa minti sha biyar sai a cire, ai haka sau biyu a rana. Idan kuma yayi rami to sai a samu garin kaninfari kadan a kwaba shi da man kaninfarin,sai a dauki kadan a dika a wajen lokacin kwanciya bacci,zuwa safiya a kuskure baki a zubar.
Alamomi da Maganin Ciwon Sanyi Na Maza da Mata