Maganin Ciwon Sanyi Na Maza Da Mata
Alamomin Ciwon Sanyi Ga Mata
- Jin Zafi Lokacin Jima’i
- Kaikayin Gaba
- Fitar farin ruwa agaba
- Gushewar Shaawa
- Warin GABA.
Alamomin Ciwon Sanyi Ga Maza
- Kankancewar Gaba
- Saurin Inzali
- Kaikayin Matse matsi
- Kaikayin Gaba
- Gushewar Shaawa
Maganin Sanyi Na Maza da Mata
- A samu namijin goro guda 5
- A samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 5
- A samu tafarnuwa guda 4
- Lemon tsami guda 1
- Kurkum guda 3
- Kaninfari chokali 2
Maganin Ciwon Sanyin: Sai a yanka su kanana Kuma a zuba su cikin ruwa lita 4 a zuba kaninfari a ciki, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a zuba shi a haka a cikin ruwan shima a barshi kwana 2 sannan a rika shan kofi 1 safe daya yamma adan aka sha kwana 2 sai a kara ruwa haka kar sai test nashi ya kare sai a zubar.
Amfanin Gwaza Da Ganyenta A Jikin Dan Adam