Maganin Kiba Cikin Sauri
Maganin Kiba: Wacce take so jikinta yayi kyau taga tana cikowa, fatarta tayi kyau da haske, to ga wani sirri:
- Lemon Zaki guda daya 1
- Lemon tsami guda daya 1
- Kwanduwar kwai daya 1
- Zuma mai kyau
Yadda Ake Hada Maganin Kiba
Da farko sai a matse ruwan lemon zakin da lemon tsamim a wajen daya, sai a fasa kwai guda daya a yi amfani da kwanduwar kwan.
Sai a sa ta a cikin ruwan lemon, a zuba kuma zuma mai kyau babban cokali uku, sai a juya a sha. Amma da safe za’a rikka sha tun kafin aci wani abu. Tsawon sati 2
Alamomi da Maganin Ciwon Sanyi Na Maza da Mata