Maganin Kurajen Gaban Mace da Namiji
Mata ko Maza masu fama da kurajen gaba, ko kaikayin gaba, ko tsagewar gaba, ku nemi itacen Aloe Vera ku kirbashi ku rika goga ruwan awajen. In shaAllah kurajen da tsagun duk zasu warke. Ko kuma ka nemi man alayyadi ko man kadanya kana shafawa awajen idan zaka kwanta da dare, da rana ma ka shafa bayan ka fito daga wanka. Zaka jera kwanaki 14 kana amfani da maganin. In shaAllah zaka samu waraka.
Maganin Kurajen Gaban Mace da Namiji
Idan kana da aure ya kamata ka bama Matarka (ko matanka) su rika yi tare dakai. Kuma za’a nisanci jima’i tsawon lokacin da ake amfani da maganin domin asamu cikakkiyar waraka.
Alamomi da Maganin Ciwon Sanyi Na Maza da Mata