Health Care

Minene Maganin Nankarwa

Minene Maganin Nankarwa

Minene Maganin Nankarwa

Maganin Nankarwa: Da farko dai shi Nankarwa wasu tabbai ne layilayi da suke fitowa mace a jiki musamman wacce ke dauke da ciki zuwa haihuwa Wanda idan anyi maganin sa da wuri wato daga fitowar sa zasu iya bacewa gaba daya amma barin shi ya dade kan hana sa bacewa gaba daye sai dai zai dushe ya zama dan kadan kadan ake iya gani.

Mi Ke Kawo Nankarwa ?

Akwai abubuwa da dama da suke sa nankarwa kamar:

  • Daukan ciki zuwa haihuwa (wannan shine babban abinda ke kawo nankarwa)
  • Ramewa tashi daya (ga mutum mai qiba)
  • Yin qiba tashi guda (ga mutum mai rana)
  • Gado daga mahaifiya
  • Jinya na tsawon lokaci
  • Damuwa mai yawa

Hanyoyin Magance Nankarwa

Ruwa da Kuke gani yafi komai mahimmanci a jikin dan Adam. Rashin shan ruwa yana sa jikin mutum ya bushe ya tattare tare da saurin tsufa a yayin da yawan shan ruwa kofi 8-10 kullum yake sanya taushin jiki da kyawun fata kuma da hana wasu cututtuka da dama kama fatar mutum da wuri.

Alamomi da Maganin Ciwon Sanyi Na Maza da Mata

Leave a Comment