Tarihin Fati Washa
Fatima Abdullahi Washa sananniyar jarumar Kannywood ce. An haife ta ne a ranar 21 ga Fabrairu, 1993, a jihar Bauchi. Ya zuwa shekarar 2022, Fati Washa tana da shekara 29, kuma ba ta da aure. Kasancewar tana da kyakkyawar fata mai haske, Fati Washa ana ɗaukarta ɗaya daga cikin actress na wasan kwaikwayo mata da ake buƙata a Kannywood.
Fina Finan Fati Washa
- Na Gaba
- Makahon Gida
- Make Da Bake
- Ya daga Allah
- ‘Yar Tasha
- Ana Wata ga Wata
- Baya da Kura
- Fari Da Baki
- Farida
- Gaba da Gabanta
- Hadarin Gabas
- Hindu
- Hisabi
- Jaraba
- Karfen Nasara
- Makahon Gida
- Niqab
- Dangin Miji
Shekarun Fati Washa
Fati Washa nada shekaru 29 a wannan shekara ta 2022 kamar yadda muka fada a sama an haifeta a shekarar 1993, 21 ga watan Fabrairu.
Hotunan Fati Washa
Tarihin Minal Ahmad Izzar So (Nana Izzar So), Shekaru da Hotuna