Biography

Tarihin Minal Ahmad Izzar So (Nana Izzar So), Shekaru da Hotuna

Tarihin Minal Ahmad Izzar So (Nana Izzar So), Shekaru da Hotuna

Tarihin Minal Ahmad (Nana Izzar So)

Tarihin Minal Ahmad Izzar So (Amina Jibril Ahmad) ya kunshi shekarunta, hotunanta, lambar wayarta da sauransu

Asalin sunan Minal Ahmad shine Amina Jibril Ahmad an haifeta a cikin garin kano shekarar 1997 yanzu tanada shekaru 24. Minal Ahmad musulma ce kuma bahausa.

Minal Ahmad tayi karatun firamare da sakandire a cikin garin kano sannan ta zarce zuwa makarantar gaba da sakandare bayan ta gama sai ta fara sana’ar fim wato kannywood

Fina Finan Minal Ahmad

  1. Izzar So
  2. Duniyar Masoya
  3. Bugun Zuciyar Masoya
  4. Giyar So
  5. Tsayin Daka
  6. Adon Gari
  7. Na ladidi
  8. Farin Wata
  9. Gidan Danja
  10. Zagon Kasa da Sauransu

Shekarun Minal Ahmad

Kamar yadda mukayi bayani a sama Minal Ahmad an haifeta a shekarar 1997 yanzu tanada shekaru 24.

Hotunan Minal Ahmad Photos

Tarihin Minal Ahmad Izzar So (Nana Izzar So), Shekaru da HotunaTarihin Minal Ahmad Izzar So (Nana Izzar So), Shekaru da HotunaTarihin Minal Ahmad Izzar So (Nana Izzar So), Shekaru da Hotuna

Leave a Comment