Technology

Yadda Ake Duba Number Layin MTN, Airtel, GLO da 9Mobile

Yadda Ake Duba Number Layin MTN, Airtel, GLO da 9Mobile

Yadda Ake Duba Number Layin MTN, Airtel, GLO da 9Mobile

So da dama mutun yakan mance number wayar layinshi musamman sabon layi wanda baka taba kiran wani da shiba. Domin sanin yadda ake duba number layin MTN, Aitel, Glo da 9Mobile sai kuje nan kasa.

Yadda Ake Duba Number MTN

Yadda ake duba number mtn shine ana danna *663# sannan sai a kira da layin da ake so a gano number shi, Zakuga number layin MTN dinku ta fito a cikin wayar sai ku rubuta dan kar amance.

Yadda Ake Duba Number Airtel

Yadda ake duba number airtel shine ana danna *121*3*4# sannan sai a kira da layin da ake so a gano number shi, Zakuga number layin Airtel dinku ta fito a cikin wayar sai ku rubuta dan kar amance.

Yadda Ake Duba Number GLO

Yadda ake duba number glo shine ana danna *135*8# sannan sai a kira da layin da ake so a gano number shi, Zakuga number layin GLO dinku ta fito a cikin wayar sai ku rubuta dan kar amance.

Yadda Ake Duba Number 9Mobile

Yadda ake duba number 9mobile shine ana danna *248# sannan sai a kira da layin da ake so a gano number shi, Zakuga number layin 9Mobile dinku ta fito a cikin wayar sai ku rubuta dan kar amance.

How To Buy Shiba Inu Coin In Trust Wallet 2022

Leave a Comment