Health Care

Maganin Ciwon Ido da Amosanin Ido

Maganin Ciwon Ido da Amosanin Ido

Maganin Ciwon Ido da Amosanin Ido

Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana. Duk wanda yake fama da ciwon ido kowannne iri ne indai ciwo ne insha Allah yayi kokari ya jarraba wannan magani. Amma banda hakiya ko yana banda glaucoma,amma indai ciwo ne ko Amosani ko kaikai ko wanda idanuwan sa suke yin ja duk zasu iya amfani dashi.

Maganin Ciwon Ido da Amosanin Ido

Za’a samu yayan Hulba sai a debi karamin chokali a hada da ruwa kofi daya sai a dafa sosai,sai a sauke a barshi ya huce sai a rika wanke idanu dashi. Amma a tabbata ruwan yana taba gilashin idanun, insha Allah zaa samu har a samu sauki.

Maganin Ciwon Ido da Amosanin Ido
Amfanin Bagaruwa Ga Mata Da Maza Guda 3

Leave a Comment