Health Care

Maganin Matsalar Saurin Kawowa

Maganin Matsalar Saurin Kawowa

Maganin Matsalar Saurin Kawowa Lokacin Jima’i Ga Maza

Akwai mazan dake da matsalar saurin kawowa lokacin da suke jima’i, to irin wadannan mutane kayansu ya tsinke agindin kaba, don akwai maganin mai inganci sosai akan wannan matsalar.

Maganin Matsalar Saurin Kawowa

Yadda Ake Hada Maganin Matsalar Saurin Kawowa

Asamu sassaken icen turare wasu sunace masa dogon yaro ko zaiti ko Malli, adafa da jar kanwa kadan arika sha.

Asha kofi daya na maganin sau biyu arana zuwa kwana bakwai. kai da wannan matsalar kunyi hannun riga, in sha’Allahu sai dai kabawa wani labari da yardar Allah.
Maganin Matsalar Saurin Kawowa
Yadda Ake Saduwa a Daren Farko

Leave a Comment