Illolin Istimna’i / Zinar Hannu
Istimna’i Yana da illoli masu yawan Gaske shiyasa ake Yawan tsawatarwa a Kai domin gujewa haduwa da illolin na shi. Daga cikin illolin Zan ambaci wasu a Nan:
- Yana sa yawan ciwon Kai.
- Yana jawo ciwon sanyi Mai tsanani sosai.
- Yana sa yawan mantuwa da Rashin rike karatu.
- Yana haifar da ciwon gabobi da kafadu Mai tsanani.
- Yana jawo ciwon Daji wato cancer kenan a turance.
- Mai Istimna’i Yana kasancewa da Yawan mantuwa.
- Yana jawo cututtukan mafitsara ga Mai yin shi namiji ko mace.
- Idan Mutum Yana Istimna’i bazai iya biyawa aboki/abokiyar zaman shi bukata ba.
- Yana Sanya zuciya ta Rika bugawa da Karfi.
- Yana sa mutum Yawan damuwa, kullum xai kasance cikin Rashin natsuwa.
- Yana jawo Gaban namiji ya zama kankani.
- Yana sa Gaban mace ya bushe.
Hanyoyin Rabuwa da Istimna’i (Zinar Hannu)