Maganin Dadewa Ana Jima’i
Maganin Dadewa Ana Jima’i: Rashin sanin hakikanin gaskiyar magana danganeda lokachinda namiji yake iya dauka kafin yayi inzali yakasanche Abu mai matukar damuwar da yawa daga cikin maaurata a wannan zamani. Ya kasanche yana saka mazaje da yawa cikin damuwa da rashin walwala sosae gun iyalansu wanda hakan yasa suke ta neman magunguna haukache daga masu bayarda magani.
Maganin Dadewa Ana Saduwa Akan Mace
Wannan matsalar takan zama silar kashe aure ga wasu matan kuma har yakan zamo silar sabon Allah garesu ta hanyar neman maza awaje wai duk da sunan mazajensu basa iya biyamasu bukata. Akwai shawarwa guda shida da zamu bada gamasu wannan matsala insha Allahu zaa samu saukin wannan matsala.
Maganin Matsalar Saurin Kawowa
- Mutum ya yawaita excercise ( motsa jiki)
- Cin lafiyayyen Abinchi mai gina jiki da qara lafiyar jiki dakuma yawan chin yayan itatuwa.
- Yin wasa da gaba a fitarda maniyyi aqalla awa daya kafin fara jimai da matarka, Amma Alura wannan bincikene a kimiyyanche ko kuma munsan cewa a musulunche yin wasa da gaba har a fitar da maniyyi babu kyau. To Amma zaka iyayim wasa da matarka har ka fitar da maniyyin awa daya kafin saduwa kaga wannan duk karin siyayyane.
- Matarka tarika yimaka wasa da azzakari har saika kusa kawowa saita dakata, sai gabanka ya kusa kwantawa saikuma tachi gaba ku yawaita yin haka, shima yana taimakawa sosae wajen kara tsawon lokachi yayin saduwa.
- Kurika yin wasa sosae kafin kashigeta ta yadda koda kayi saurin kawowa to ita matar zata iya samun biyan bukatarta daga wadannan wasannin.
Maganin Dadewa Ana Jima’i
Wadan sune dabarun kwaciya da mache ga masu saurin inzali kuma insha Allahu daga wajenmu mu cibiyar khalifa hebal medicine and marriage coucelling munada ingantattun magunguna domin riga kafi maganche wannan matsala Allah yasa Adache Ameen
Amfanin Jima’i ga Namiji da Mace
Abinci 5 Dake Kara Girman Azzari