Amfanin Dabino ga Maza da Mata, Amfanin Dabino da Kwakwa, Amfanin Dabino da Madara
Amfanin Dabino: Manzon sallalLahu alayhi wa alihi wa sallam ya ce “Gidan mayinwata shi ne gidan da babu Dabino. Dabino yana daya daga cikin kayan itacen da Annabi sallalLahu alayhi wa alihi wa sallam ya ke matukar so. Ga amfanin Dabino kamar haka:
- Yana saurin narkarda abinci
- Yana Sanya kuzari yayin saduwar Aure da karin maniyi yayi saduwa
- Yana taimaka wa wajen kara jini
- Yana taimaka wa Ma’aurata.
- Yana maganin tsutsan ciki
- Yana Maganin Basir
- Yana kara wa ido lafiya
- Yana rage kiba da teba.
- Yana Maganin Gudawa
- Yana Saurin Saukarda Hawan jini
- Yana taimakawa kwakwalwa wajen Samun basira.
- Yana kariya daga Sihiri
- Yana taimaka wa mata masu ciki
- Yana taimakawa mata wajen nakuda
- Yana kariya daga Sihiri.
- Yana magance ciwon Nono
- Yana kara wa ma’aurata ni’ima
Yawaita cin Dabino za ka ji canji ajikinka kuma za ka ga tasirin cin Dabino. Lalle ka yi kokari kullum ka ci Dabino guda 7 ko 11.
Amfanin Zuma a Jikin Mace da Namiji