Amfanin Garafuni Ga Lafiyar Jikin Dan’adam
Amfanin garafuni ga mata, Amfanin garafuni ga mace, Amfanin garafuni a gaban mace, Amfanin garafuni ga jarirai, Amfanin garafuni ga mai shayarwa
Amfanin Garafuni: Garafuni yana da matukar amfani ga lafiyar Dan’adam, saboda yana maganain wasu cututtuka kamar haka:
- Sanyin mata (infection).
- Maganin hawan jini.
- Ciwon sugar.
- Yakar cutar kanjamau.
- Gyambon ciki.
- Yakar dukan cututttukan fata.
- Karfafa garkuwar jiki.
yadda ake amfani da Garafuni.
Wannan tsiro ya shahara wajen magani a gargajiyance. Ga wasu hanyoyi da ake amfani da shi.
Akan yi shayi da ganyensa wajen magance ciwon suga da atini da gyambon ciki da kuma matsalolin fata. Sannan ana amfani da shayin ganyensa wajen hana kamuwa da ciwon jeji (cancer), haka kuma an tabbatar yana kashe da tsayar da bunkasar kwayoyin cutar kanjamau wandan da su ne ke haifar da cuta mai karya garkuwar jiki (AIDS). Sannan yana da tasiri wajen mafitsara da mahaifa wajen wanke duk wani datti da cikinsu. Amma kuma mai ciki ba ta sha, saboda yana zubar da ciki.
Amfanin Aduwa ga Lafiyar Dan’adam