Health Care

Amfanin Gishiri a Gaban Mace

Amfanin Gishiri a Gaban Mace

Amfanin Gishiri a Gaban Mace

Amfanin Gishiri a Farji

Amfanin Gishiri a Gaban Mace: Gishiri na daya daga cikin abubuwan dake wanke cututtuka wannan yasa ya zama daya daga cikin abubuwan da ake amfani dasu wajen magance cututtukan dake addabar mata a gabansu.

Yadda Ake Magance Tusar Gaba

Zaki nemi kayan hadi kamar haka ganyen magarya, bagaruwa, yayan hulba da gishiri.

Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa ki dunga shan ruwan kuma kina zama a cikin ruwa na tsawon minti goma.

Amfanin Hadin Ciccibin Saniya Ko Akuya A jikin Mace

Yar uwa amfanin cin wannan nama ajikin mace yanada muhimmanci saboda yana saka gaban mace ya ciko ya kumbura ciki kuma ya matse sannan yana karawa mace ni’ima da dandano gamsarwa oga cikin nishadi musamman in kina hadawa da dan romon, yar uwa in kina so ki gane ki jarrabashi kiji yanda akeji.

Amfanin Masoro a Jikin Mace da Namiji

Leave a Comment