Entertainment

Maganin Farin Jini Sadidan na Mata da Maza

Jamila Nagudu Biography, Pictures and Net Worth

Maganin Farin Jini na Mata da Maza

Maganin Farin Jini: Idan kanaso kasamu farinjini da daukaka acikin Al umma to kazama mai kyauta yakasance hannunka abude yake kowa kasamu kabashi. Musamman kyautar takasance ta kudi, Idan kana yawan yiwa Al umma kyautar kudi to ko shakkan babu Al umma zasusoka Kuma soyayya ta gaskiya domin bazasutaba bari wani abu yacutar dakaiba.

Idan kayawaita yiwa makiyinka kyauta To koshakka babu akarshe zasukoma nagaba gaba agirin soyayyarka. Amma mutumin da yayawaita kiyayya dakai kiyayya mai tsanani to wannan ka gagauta daukan mataki akansa domin ko duniyarnan zaka bashi bazaisokaba akarshema so zaiyi yaga bayanka.

Karkace sai mutun bashi dashi zakaimasa kyauta ko sai ya tanlmbayeka sannan zakabashi kyautar data fi kowacce kyauta dadi itace kyautar da kayiwa mutun batare da yasan zakai mai itaba.

Mutaimaki yan uwanmu tahanyar yimusu kyautitika na kudi domin shikudi wani abune na musanman da idan kabawa mutun zakakara kima da daraja a idansa Ko mutun Yana da kudi kabashi kudi domin wasu atunaninsu ba abawa maikudi kudi. Duk lokacin da kabawa mai kudi kyautar nera 100 to katabbata zaiji dadinta sannan idan yatashi sakanyama da ita zai iya nunkama ta koma nera 1000 koma sama dahaka.

Babban abunda yake haifar da kiyayya tsakanin masu kudi da talaka shine rashin kyauta duk mai kudin dayake kyauta acikin unguwarsu zakasamu jama’ar unguwar suna tsanain kaunarsa Mai kudinda kuwa baya kyauta yafi kowa bakinjini acikin ungiwarsu, Shikuma saikaji yana cewa hassada akemasa saboda Allah yaimasa Ni’imar dukiya.

Karkace sai nayi kudi zandinga kyauta kadaure karinka kyauta duk kankantarta domin baka saniba zakayi kudin ko bazakaiba. Sannan zakayi tsawanrai ko bazakaiba. Ya Allah kaman yanda ka azurtamu da ilimun addini muke karantar da Al umma badare ba rana ya Allah ka azurtamu da dukiyar da zamurinka rabawa Al umma badare barana.

Maganin Farin Jinin Mata, Maganin Farin Jini da Suratul Yusuf, Maganin Farin Jini na Tumfafiya, Maganin Farin Jinin da Kwarjini, Maganin Farin Jini Wurin Jama’a

Yadda Ake Samun Lambar Wayar Budurwa

Leave a Comment