Amfanin bawon rake ga dan’adam
Dayake yanzu lokaci ne na rake kuma saboda rashin sani zakuga mutane suna shan rake suna zubarda bawon raken soboda rashin sanin abinda zasuyi dashi. To abude kunne aji
Idan kasayi rakenka kasamu guri daya kazauna kashanye katara bawon aguri daya sai kasamu leda mekyau kazubashi ka ajiyeshi ya bushe idan ya bushe sai kaje ka zubar dashi 🙄 eh kazubar dashi nace 🙄 to inba zubarwa ba uban me zakayi dashi.