Health Care

Amfanin goruba (doum palm fruit) ga lafiyar ɗan’adam

Amfanin goruba (doum palm fruit) ga lafiyar ɗan'adam

Amfanin goruba (doum palm fruit) ga lafiyar ɗan’adam

Goruba na dauke da sinadaran Nutrition kamar haka:

 • Protein
 • Fiber
 • Amino acid threonine
 • Carbohydrates
 • Calcium
 • Magnesium
 • Potassium
 • H. thebaica ( Wanda ake amfani da shi wajen magance hawan jini)
 • Hematinic agent (Sinadaran karin jini irin su iron da sauran su)
 • Flavonoid ( wannan sinadarin yana taka rawa wajen daidatuwar suga)

Amfanin goruba (doum palm fruit) ga lafiyar ɗan'adam

Goruba na dauke da sinadarai dayawa wanda baza mu iya lissafa su ba. Abu me amfani shine menene amfanin gorubar a jikin Dan adam kuma ya za’ai amfani da ita. Ga kaɗan daga cikin amfanin shi da yadda za’ayi amafani da shi:

 1. Masu fama da cutar asthma za su iya shan garin kwallon goruba a cikin tafashashen ruwa.
 2. Yana taimakawa masu samun matsala lokacin fitsari.
 3. Shan garinta a ruwan dumi na taimakawa masu karancin jini a jiki.
 4. Goruba na maganin matsalar hawan jini.
 5. Haka zalika goruba na magance cutar basir.
 6. Yana kuma kare mutum daga kamuwa da cutar daji.
 7. Cin goruba na ƙara karfin namiji.
 8. Yana kuma rage ƙiba a jiki.
 9. Cin goruba na kara karfin ƙashi da hakora.
 10. Ruwan jikakkiyar goruba na tsiro da gashin mutum [suma] idan dai aka wanke kai da shi.

Leave a Comment