Maganin Karfe Sadidan
Yadda Ake Hada Maganin Karfe
Ana samo yayan TAFASA da dan yawa, ko wacce rana kuma kowanne lokachi, sai a zo a SOYA su a wuta bayan an SOYA su sai a dake su a turmi suyi laushi lukui.
Sai a tankade su to dan-uwa wallahi maganinka ya gama haduwa, da safe kafin ka ci komai sai ka dakko wannan garin maganin, ka zubashi a tafin hannunka, kana dangwala da KOSAI KO WAINA. kana ci.
Gobe ma kayi jibi ma haka har kwana bakwai. A jere.
In dai karfe ne ka wuce wajen kowanne kala da izinin Allah.