Maganin Sagau/Kibugu Mujarrabi
Ana rubuta suratu Yasin da suratu nuhu wato Inna arsalna nuha har zuwa karshen ta tare da wannan hatimin ranar Alhmis kafa daya-daya a wanke a sabuwar kwarya ayi wanka dashi ayi haka alhamis uku to insha Allahu baka buguwa.
Wannan sirrin mujarrabi ne izinin shi ayi sharing Dan amfanin yan’uwa.