Hausa Novels

Kuruciya Complete Hausa Novel

Tiwa Savage Biography, Songs, and Net Worth

Kuruciya Complete Hausa Novel

Download Kuruciya Complete Hausa Novel anan dama sauran sabbi da tsofaffin hausa novels wattpad masu nishadantarwa da ilimantarwa audio da na karatu

Samira tyi shiru ganin kanwarta biba na kuka tayi mata maganar duniya tafada mata biba tayi shiru tun samira na rarrashin biba har takomo tana zaginta dan ubanki idan baza kifadamunba

saikibari abun yakasheki sakarya wadda bakisan ciwon kanki ba koda biba taga ran yar uwarta ya baci sai tadanyi shiru tace yy samira bari kiji

abunda yasani kuka bari nabaki labarin kaina atakaice.

samira tace ina saurarenki biba ,,
Sunana HABIBA UMAR ADAM.

Wadda ake kira da biba ko kuma labiba nakasance yar shekara. 16 dahaihuwa anhaifeni a 2001 ina skul awata mkrt dke rano nihaifaffiyar rano ce mu hudune agurin mahaifinmu deeny.

aneey sumeey dakuma ni biba kasancewar nice babba agidammu yasa natakura sai ansaimin waya maiyin chattt nyi kuwa sa.a domin ina fadawa mum dimmu tasa dadd dimmu

yasayamin dasharadin babu ni babu yin chat saidai brozin na assignment a skul nyiwa kuma iyayena alkawarin bazanyiba kozanyima bazanyi da kowaba sai yan skul dimmu

Wata rana naje skul dawayata saina hango sakina kawata azaune a gefen baranda ita kadai sai fara.a takeyi sainayi sauri nje gurinta domin naga miyasa ta rkeyin fara.a saikawai naga ashe novel ne aka turo mata ta chatt take karantawa

saina karbi wayar nafara dubawa sainaga labarin yyi mun dadi sai nke cewa sakina dan allah ina tasamu wannan novel taxemin ta grp aka turo. Mata nace mata dan allah taturomin nima inaso batare da bata lokaciba sakina

taturomin wannan novel maisuna KARIN JINI bayan nje gida nakammala komai sai nakoma daki nke karanta wannan novel koda nkaranta nji yyi mun dadi sosai gashi kuma bbu karshen novels din dan danan nkirawo kawata natambayeta cigaban novels sai tacemin ai iyakacin nan aka turo mata.

Abinka da farib shiga nikuwa duk nadamu sai naga karshen novels din .wani lokaci ina zaune nadakko wayata ina kara kranta novels din saikawai naga no marubucin novels din ajiki aikuwa dandanan nadauki no bar nayi saving dinta sannan kuma nadinga bin no domin nga lokacin da marubucin yke online nyi masa

magana kamar wasa saikawai nganshi a online nayi masa sallama ya amsa nacemasa cigaban KARIN JINI nkeso yacemin bashi yyi ba amma yanada wasu idan inaso nace masa inaso

yaturomin aunayen novel kala kala nazaba sannan yaturomin dawanda na zaba murna agurina kamar mi nasamu abin debe kewa nakoma gefe nakaranta. Saina tsinki kaina inaso naringa gaisawa da marubucin novels dinnan

HAkanan kawai sai nadauki waya nyiwa maruubucin novels dinnan mgn domin kawai muyi hira dashi. Shikuma duk maganar dazammasa yana bani amsa daidai fahimtarsa ahaka mukaringayin mutunci dashi yana turomin novels har takai yasakani awani grp maisuna salma novels ina karuwa sosai agrp din dahar nyi left sbd bansan kowaba sai kawai marubucin novels dinnan mai suna lawan mohd. Saboda hka kodayaga nyi left wata rana nmasa magana yke cemin miyasa nyi left agrp nace masa bansan kowaba sai yacemun ai dahaka ake sabawa sainace masa to ya maidani ,batare da bata lokaciba lawan ya maidani a grp din salma novel anan nke samun novel nakarantawa,
Watarana nayiwa lawan mgn nke cemasa dan allah idan mutum yaji yanason yin hira dawni to minene kuma idan yana zance da mutumin yanajin gabansa nafaduwa idan suna mgn shima minene sai lawan yacemin sone yake nema yashigeni sainace masa haba yacemin allah saiyake cemin akanwa nkejin wannan abun sainace masa saimunayin chatt dawani nkeji saiyacemun waye wanin saina cemasa nidai yafadamin minene saiyace kozai iya sanin karshen no mutumin saiyace nturo masa karshen no wanda nkejin hakan akansa kawai batare da bata lokaciba sai kawai natura masa karshen no yana gani yace ai karshen no sa ce sbd haka yace son mai lambar ne yashigeni tofa😳sainacemasa kenan shinakeso sai yacemun ey sainace to shi yana sona saiyace. I luv u habiba nima dagaske sonki nake tofa ai tundaganan naringa wata irin murna wainice da saurayi abunda bantaba yiba inaruwan basabunba. Ashe wai idan mutum yace yanasonka a social net baka zirfafawa sai.i sakarai daban taba syy ba nadauki son suniya na dora akan lawan harma muka hada sunana da nashi ake cemin LABIBA😳tofa shima lawan yanuna min kauna sosai inda muke syy a net work tamkar muna ganin junammu mun shaku sosai da sosai hartakaima koda a grp dayaji nayi mgn zaisa baki nima kuma danji yyi mgn zanmasa mgn wasa wasa syy mu tyi karfi kamarxmundade inda a grp din salma novels muke nunawa juna syy nanfa wasu suke ganin munyi daidai wasu kyna suke ganin munayin shirmecnidai bandamuba sbd son danake yiwa lawan da gaske nkeyi shiyas bana iya boyewa kowa kuma shima labiba bayajin kunyarckowa sbd haka ne akafara zance agrp nanfa grp din novels ne banA SYY ba ananne abokin shi lawan maisuna. Bonkey yayanke shawarar bude wani grp na msoya na mata matasa da maza mai suna dausayin masoya kuma bonkey yasaka matasa maza da mata agrp din sosai domin aringa chatt luv tofa 😳am back ix tme for prayer

File Name: Kuruciya Hausa Novel
File Part: Complete
File Type: Text File
File Format: .txt
File Language: Hausa Language
Written By: Not Available
Uploaded By: Hausa Drama (https://arewangle.com.ng)


Download Kuruciya Complete Hausa Novel Here

Follow our youtube, telegram, facebook and whatsapp here

  • Hausa Novel Youtube Channel
  • Hausa Novel Facebook Group

Tsofaffin Hausa Novels Wattpad Complete

Mai Sona Complete Hausa Novel
Babban Sirri Complete Hausa Novel

1 Comment

Leave a Comment