Hausa Novels

Yar Bincike (C I D) Complete Hausa Novel

Jamila Nagudu Biography, Pictures and Net Worth

Yar Bincike (C.I.D) Hausa Novel Complete

Download Yar Bincike CID Hausa Novel Complete anan dama sauran sabbi da tsofaffin hausa novels wattpad masu nishadantarwa da ilimantarwa audio da na karatu

~Masoyana na dawo~

kinjini shiru ko wlh
mundan tsayane wani aiki ne.shiyasa,

kwana biyu ban dawo ba. “Tun da yafara magana take zabga masa uwar harara,

Kamar idan ta zai fado, gyara zaman . Sa ya yi Akan sofa, yana zabga marmushi yadai uwar gida sarautar mata

mainayi ake ta zabga min.

Wannan maka man yakin, kifatan dana dawo lfy kalau babu abin da ya sa meni.

“tsaki taja.

Daka bisani ta dora da cewa wlh nayi bakin cikin dawo warka gida lafiya,

Naso ace kayi hatsari ka mutu.

Naso ace motar tayi kuli-kulin kubura da kai ta buga ka akasa ta markade min kai lukui Wanda kona man ka ana kan Kankarowa,

dakyar

Naso ace motar tankar Mai tafitor tabita kanka ta take motarka tata shi da huta ka kune kurmus.

Wanda koto karka baza agani ba. Ko fatan rahama Allah Bana yimaka,Ita

kai na kare ma zancan kofata banayi yimaka ka mutu da rahama Allah

:Kai Yasir bari nak’ari maka tsa nin kiyayar da nake maka.

Inarukan maka masifun duniya da nalahira Allah ya nanna d’o maka su yajib ga maka su,

Allah yacireka da ka cikin bayin da ko,

Rahamarsa baza su ganiba, dayar dar Allah, tun da humaira ta Fara daddakowa yasir

Irin wannan masifin bai Hana shiyin murmushi ba.

Gaskiya humaira kina kaunata Irin wannan addu’a haka,

Yana ko Karin Mikewa Gaskiya ni Yasir naci dubu sai ceto

Kallo tawatsa mai”AAA! Kace dai na’alallan Allah,

Murmushi, yaka rayi akaro na biyu,

Baby bazaki gane ba Wlh kinada matsala Ana nuna Mike jindadin rayuwa Amma ki kina kawo k’abale da ba adi,
“Rike kugutayi cike da masifa ta hayayya komai, ka ga Yasir nagakarai nin hankalin ya fara yawa duk wannan baida menba kawai Ina bukatar,

karan gada min takardar Saki, sakinma bama dayaba dai-dai dai-dai har uku nake so, kai

In akwai sama da uku ma Inaso
Dan naga zama da Irinku sai dan huta,

” Ke! kinga na gaya miki bazan sake ki ba danni Bana aure in yi sake,
Yana maganar yanufi hankyar waje,

“Tsaki taja? Dan iska kawai na alallan Allah,

Kuka tafashe da shi mai kona zuciya OH! Ni Aisha nagatakai na kwadayi yajani na auri masifa

Ya Allah Ina rokan ka kacireni daka wannan masifar,
Allah ka kawo min dauki cikin wannan lamarin.

Allah ka kawo min Mai cetona

Zamewatayi da ka tsayan datake tazauna ragajab.

Kamar kujerar ita tayi mata laifin
Tana mai dafe kirjinta?

Wandake faman buguwa kamar zai tsage.

Tofa! masu sauraro kunjifa ku biyoni danjin yadda zata kaya

Birnin china

Hango mutane nayi atsakiyar Wani pili sai.

Faman dirka gudu sukeyi kowa da sha ananin gaban sayake,

Baruwan Wani da da kowa life dinsu ke,

Babu

Abinka da kowa
Ana

Harka ba muna finci Aciki
Abinka da kasar waje.

Yanayin wajan zai nuna maka cewa gun x-sasayis ne

Dan yadda matan jajayan fatarnan suke tafa man mutsa jiki.

“sai

Kace masu rokan gafara

Wata hadaddiyar Y’arinkya kamar ita tayi Kanta,
Na hango itama sai mutsa jikin take

Kirrrrrrr karan wayar tane ya far gardani daka tunani

Zu-zuta kyanta nakeyi

Daukar wayartayi akan grasses da Aka shinfida Agun.

Karawatayi Akunneta Ina kallonta Ina addu. ar .

Allah yasa da English zatai magana bada Wani yare ba “hello? Naji tace

“”Kina Inane tun dazo Inane manki har Gidanku naje bakyanan.

Tunda tafara magana nayi suman tsayi.

Tabb! Abin nayi ne dole kuwa nabita,
Naza kolo muku labarai akanta nasan baza,

Arasaba,

“okey!tom Ina jiran ki saikinzo.

File Name: CID Yar Bincike Hausa Novel
File Part: Complete
File Type: Text File
File Format: .txt
File Language: Hausa Language
Written By: Not Available
Uploaded By: Hausa Drama (https://arewangle.com.ng)

Download Here

Follow our youtube, telegram, facebook and whatsapp here

  • Hausa Novel Youtube Channel
  • Hausa Novel Facebook Group

Tsofaffin Hausa Novels Wattpad Complete

Garkuwa Complete Hausa Novel
Ban Fi Karfinta Ba Complete Hausa Novel
Bibiyata Akeyi Complete Hausa Novel

Leave a Comment